Shirin Ƙarfafa Noma: Gwamnan CBN ya ƙaddamar da Kwamitin Asusun Bada Bashi ga Manoma (ACGSF)
Ashafa Murnai Barkiya Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Olayemi Cardoso, ya ƙaddamar da mambobin Kwamitin Asusun Bada Bashin Bunƙasa Harkokin Noma ga ƙananan manoma (ACGSF). Da yake ƙaddamar da kwamitin a ranar Laraba a Hedikwatar CBN a Abuja, Cardoso ya tabbatar da ƙudirin bankin wajen ƙara inganta harkokin noma a Nijeriya. Ya ci gaba da…
