Sanarwar ga yan Najeriya masu sha’awar aiki a fannin tsaro, an bude neman sabbin ’yan sanda 50,000 a Najeriya
Hukumar Kula da Ma’aikatan ’Yan Sanda ta Ƙasa (PSC) tare da Rundunar ’Yan Sandan Najeriya (NPF) sun sanar da buɗe shafin neman aiki domin ɗaukar sababbin ’yan sanda 50,000, bisa umarnin Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu. A wata sanarwa da hukumar ta fitar ranar Alhamis, 11 ga Disamba 2025, ta ce wannan mataki na daga…
