CBN ya soke lasin bankuna biyu bayan sun karya ƙa’ida da kasa cika sharuɗɗa
Ashafa Murnai Barkiya Babban Bankin Najeriya (CBN), ya sanar da gaggauta soke lasin gudanar da hadahadar bayar da ramcen gina gidaje da jingina na ‘Aso Savings and Loans Plc’ da kuma ‘Union Homes Savings and Loans Plc’. Wannan mataki dai wani yunƙuri ne na ƙarfafa sashen Bankunan Gidaje da kuma tabbatar da bin ƙa’idojin banki….
