KASAFIN KUƊIN 2026: Tinubu Ya Bai Wa Tsaro, Lafiya, Noma, Ilimi da Ababen More Rayuwa Muhimmanci na Musamman

Shugaban Ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya gabatar da Kasafin Kuɗin Tarayya na shekarar 2026 a gaban zaman haɗin gwiwar Majalisar Tarayya, inda ya bayyana cewa kasafin ya mayar da hankali kan ƙarfafa tsaro, bunƙasa tattalin arziki, inganta jin daɗin al’umma da gina ƙasa mai ɗorewa. Kasafin, mai taken “Kasafin Ƙarfafa Tushen Arziki, Sabunta Juriya…

Read More