Tinubu na Kafa Ginshiƙai Masu Ƙarfi don Tsaro, Ci Gaba da Sabunta Ƙasa – Ministan Yaɗa Labarai
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana cewa gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu na ɗaukar matakai a tsanake kuma masu muhimmanci domin daidaita tattalin arzikin Nijeriya, ƙarfafa tsaron ƙasa, da kuma shimfiɗa tubalin wadata mai ɗorewa na dogon lokaci. Ministan ya faɗi hakan ne a daren Juma’a yayin wata liyafar…
