Shugaba Tinubu ya sauya sunan Jami’ar Kimiyyar Kiwon Lafiya ta Tarayya Azare zuwa Jami’ar Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya sanar da sauya sunan Federal University of Medical Sciences, Azare zuwa Sheikh Dahiru Usman Bauchi University of Medical Sciences, Azare, domin girmama marigayi fitaccen malami kuma dattijo a Najeriya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi. Sanarwar sauya sunan jami’ar ta zo ne a matsayin girmamawa ga irin rawar da marigayin ya…
