Duk Kungiyar da je dauke da makami, to ta ta’adda ce, cewar Ministan yaɗa labarai
Daga yanzu, duk wata ƙungiya ko mutane masu ɗauke da makamai da ke sace mutane, kai hari ga manoma, ko ke tayar da hankalin al’umma a faɗin ƙasar nan an ayyana su a matsayin ’yan ta’adda. A yanzu lokacin kiran masu ta’addanci da sunaye daban daban ya riga ya wuce. Ministan Yaɗa Labarai da Wayar…
