Gwamnatin Tarayya ta taya ’yan Nijeriya murnar Kirsimeti, ta yi kira a yi haɗin kai da tausayi
Gwamnatin Tarayya ta taya jama’ar ƙasar nan, musamman mabiya addinin Kirista, murnar bikin Kirsimeti, inda ta bayyana lokacin a matsayin na ƙauna, sadaukarwa da kyakkyawar fata, tare da kira ga ’yan Nijeriya da su ci gaba da nuna haɗin kai da tausayi duk da ƙalubalen da ake fuskanta. Hakan na ƙunshe ne a cikin wata…
