Sojojin rundunar 3 Brigade sun ceto mutane 7 da aka yi garkuwa da su a Tsanyawa
Sojojin Operation MESA na 3 Brigade, tare da goyon bayan rundunar sojan sama da ’yan sanda, sun ceci mutane bakwai da ’yan bindiga suka yi garkuwa da su a kauyen Yankamaye Cikin Gari na karamar hukumar Tsanyawa a jihar Kano. A wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na 3 Brigade, Kaptin Babatunde Zubairu ya…
