Yaƙi da Cin Hanci Ba Lamari ne na Siyasa Ba — Fadar Shugaban Ƙasa
Fadar Shugaban Ƙasa ta yi watsi da zargin da wasu ‘yan adawa suka yi cewa gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu na amfani da Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) a matsayin makamin siyasa, tana mai cewa hukumar mai zaman kanta ce da ke aiki bisa tanadin doka. A cikin wata sanarwa da Mai…
