Wasiyya 10 daga Marigayi Sheikh Ɗahiru Bauchi

A daidai lokacin da ake ci gaba da ta’aziyya da jajen rasuwar fitaccen Malamin addinin musulunci, Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi, har yanzu ana ci gaba da tattaunawa kan rayuwa da rasuwar malamin. A ranar Alhamis, 27 ga watan Nuwamban 2025 shahararren malamin ya rasu a wani asibiti da ke Bauchi. Dubban mutane ne suka halarci…

Read More