A taimaka wa manoman rani da famfon solar, Cewar sabon Shugaban ƙungiyar manoma ta AFAN, Honorabul Mohammed Magaji Gettaɗo
Kungiyar manoma ta Nijeriya, AFAN, ta bukaci gwamnatoci su taimaka wa manoma da kayan aiki na zamani, kamar famfon ban ruwa na solar domin gudanar da noman rani yadda ya dace.Kungiyar ta koka kan asarar da manoman ƙasar ke cewa sun tafka a noman daminar da ta wuce, saboda faɗuwar darajar amfanin gona da tsadar…
