Rawar da Babban Bankin Nijeriya (CBN) ke Takawa a Tallafin Kuɗin Noma
Ashafa Murnai Barkiya Noma a Nijeriya na cike da babban tasiri da kuma ƙalubale. Manoma na buƙatar irin shuka masu inganci, kayan aiki na zamani, da samun kasuwanni, amma a mafi yawan lokuta babban cikas shi ne kuɗi. Ba tare da kuɗin jari ko mafi kyawun ƙasar noma ba, to ba za a iya samun…
