Ƙaramin Ministan Tsaro na amfani da jami’an tsaro don tsoratar da ‘yan adawa, Cewar Kakakin Gwamnan Zamfara
Wannan wata tattaunawa ce mai armashi da ta ja hankalin jama’a, wanda mai magana da yawun Gwamnan Jihar Zamfara, Babban Mai Bai wa Gwamnan Shawara na Musamman kan Harkokin Watsa Labarai, Sulaiman Bala Idris ya yi, inda ya bayyana ƙwarewa da jajircewa wajen fayyace matsayar gwamnatin jihar kan zargin sace wani hadimin gwamnan. Hirar ta…
