SHUGABA TINUBU YA JAJANTA RASUWAR IMAM ABDULLAHI ABUBAKAR NA JIHAR FILATO
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana alhini da jimamin rasuwar Imam Abdullahi Abubakar, Babban Limamin ƙauyen Nghar da ke Ƙaramar Hukumar Barkin Ladi a Jihar Filato, wanda ya rasu yana da shekaru 92 a duniya. Marigayi Imam Abdullahi Abubakar ya shahara a matakin ƙasa da duniya bayan da ya ɓoye tare da kare rayukan…
