KISAN GILLA: SHUGABA TINUBU YA YI ALLAH-WADAI DA KISAN UWA DA ’YA’YANTA SHIDA A KANO, YA KUMA YI ALHININ RASUWAR BATURE ABDUL’AZIZ
Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi kakkausar suka kan kisan gilla da aka yi wa wata matar aure, Fatima Abubakar, da ’ya’yanta shida a unguwar Chiranci da ke Jihar Kano, inda ya bayyana lamarin a matsayin dabbanci da abin Allah-wadai. A wata sanarwa da Fadar Shugaban Kasa ta fitar a ranar Lahadi, Shugaban ya…
