Shirin Ƙarfafa Tattalin Arzikin Nijeriya Zuwa Dala Tiriliyan Ɗaya: Bankuna 21 da suka cika ƙa’idojin CBN
Ashafa Murnai Barkiya Bankunan Nijeriya 21 sun cika sabbin ƙa’idojin mafi ƙanƙantar jarin da Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya gindaya, yayin da ɓangaren bankuna ke hanzarta bin shirin sake ƙarfafa jari da aka fara a 2024. Wannan shiri na da nufin ƙara ƙarfin bankuna wajen jure girgizar tattalin arziƙi da kuma ba su damar ba…
