Skip to content
February 20, 2026
Newsletter
Random News
ALMIZAN -Since 1991

ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

  • Almizan Epaper
  • Almizan Radio
  • Almizan English
  • Labarai
    • Rahoto
  • Kasashen Ketare
  • Ilimi
  • Kimiyya
January 2026
M T W T F S S
 1234
567891011
12131415161718
19202122232425
262728293031  
« Dec   Feb »
  • Home
  • 2026
  • January
  • 24

Day: January 24, 2026

  • Labarai

CBN ya warware ƙorafe-ƙorafen masu hulɗa da bankuna har 9,771 cikin wata shida

Editor4 weeks ago02 mins

Ashafa Murnai Barkiya Babban Bankin Nijeriya (CBN), ya bayyana cewa ya warware ƙorafe-ƙorafen abokan ciniki ko hulɗa da bankuna 9,771 daga cikin jimillar ƙorafe-ƙorafe 10,704 da aka samu a watanni shidan farkon shekarar 2025. CBN ta bayyana hakan ne a cikin sabon Rahoton Tsaron Tsarin Hadahadar Kuɗi, inda ya nuna cewa yawan ƙorafe-ƙorafen da aka…

Read More
  • Labarai

Gwamnatin Tarayya da Amurka sun amince su haɗa kai don inganta ’yancin addini da ƙarfafa tsaro a Nijeriya

Editor4 weeks ago06 mins

Gwamnatocin Tarayya da ta Amurka sun cimma matsaya kan cewa daga yanzu za su haɗa gwiwa don inganta ’yancin yin addini tare da ƙarfafa tsaro a duk faɗin Nijeriya. Yarjejeniyar ta biyo bayan taron farko na Guruf ɗin Aikin Haɗin Gwiwa na Amurka da Nijeriya wanda aka gudanar a Abuja a ranar Alhamis, 22 ga…

Read More
  • Labarai

Tsofaffin Manyan Sakatarori Sun Karrama Gwamna Lawal, Sun Yaba Da Ayyukan Ci Gaban Zamfara

Editor4 weeks ago05 mins

Ƙungiyar Tsofaffin Manyan Sakatarori na Jihar Zamfara ta karrama Gwamna Dauda Lawal tare da yaba wa ayyukan ci gaban da gwamnatinsa ke aiwatarwa a faɗin jihar. An miƙa masa lambar yabo ta girmamawa ne a ranar Juma’a a ɗakin taro na Gidan Gwamnati da ke Gusau, yayin wani taro da ya haɗa manyan tsofaffin jami’an…

Read More

Categories

  • Al'adu
  • Almizan English
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kimiyya
  • Labarai
  • Labarai
  • Rahoto
  • Siyasa
  • Tattalin Arziki
  • Facebook
  • X
  • Instagram
  • YouTube
(c) ALMIZAN Newspaper - Design by Massnoor Media Services - 2026. Powered By BlazeThemes.