CBN ya ɗaga darajar Opay, Moniepoint da su Palmpay zuwa cikakkun bankunan ƙasa baki ɗaya
Ashafa Murnai Barkiya Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya ɗaga matsayin darajar lasisin wasu manyan kamfanonin fasahar kuɗi (FinTech) da ƙananan ‘microfinance’, ciki har da Opay da Moniepoint, zuwa lasisin ƙasa (national license). Hakan ya biyo bayan cika dukkan sharuɗɗan da CBN ɗin ya gindaya masu, wanda ke ba su damar gudanar da ayyukan su a…
