Ziyarar tawagar Cibiyar Masu Zuba Jari ta Birtaniya (BII) a hedikwatar CBN
Ashafa Murnai Barkiya A ranar Laraba ce Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN), Olayemi Cardoso ya karɓi baƙuncin tawagar Cibiyar Zuba Jari ta Ƙasa da Ƙasa ta Birtaniya, wato ‘British International Investment’ (BII). Tawagar na ƙarƙashin jagorancin shugaban su, Diana Layfield, kuma sun samu rakiyar Babban Jakadan Birtaniya a Nijeriya, Mista Richard Montgomery. Haɗuwar ta CBN…
