GABA DAI GABA DAI CBN: Ma’aunin yawan hadahadar masana’antu, kamfanoni da kasuwanci (PMI) ya kai maki 55.7 a watan Janairu

Ashafa Murnai Barkiya Bayanan da Babban Bankin Njeriya (CBN) ya fitar cikin wannan mako sun nuna cewa ma’aunin ƙarfin harkokin tattalin arzikin ƙasar sun ci gaba da nuna ƙarfi sosai a watan Janairu 2026, inda Ma’aunin hadahadar cinikayya a masana’antu, kamfanoni da kasuwanci, wato (Purchasing Managers’ Index – PMI) na CBN ya ƙaru zuwa maki…

Read More

RAHOTON MUSAMMAN: Yadda Asusun Kuɗaɗen Waje Na Nijeriya Zai Cika Maƙil, Bayan CBN Ya Yi Wa Naira Allurar Ƙarin Ƙarfin Wujijjiga Dala A Tsakiyar Kasuwa

RAHOTON MUSAMMAN Daga Ashafa Murnai Barkiya Tun sabuwar shekarar nan ta 2026 ba ta yi nisa ba, alamomi na ci gaba da nuna cewa, tsare-tsaren ƙarfafa hadahadar kuɗaɗe, bunƙasa tattalin arziki da sauƙaƙa farashi wanda Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya bijiro da shi zai samar da gagarimin ci gaba. Hakan na zuwa ne daidai lokacin…

Read More