Skip to content
February 7, 2026
Newsletter
Random News
ALMIZAN -Since 1991

ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

  • Almizan Epaper
  • Almizan Radio
  • Almizan English
  • Labarai
    • Rahoto
  • Kasashen Ketare
  • Ilimi
  • Kimiyya
February 2026
M T W T F S S
 1
2345678
9101112131415
16171819202122
232425262728  
« Jan    
  • Home
  • 2026
  • February
  • 6

Day: February 6, 2026

  • Labarai

Sauye-sauyen tattalin arzikin Tinubu suna daidaita Nijeriya — Ministan Yaɗa Labarai

Editor1 day ago07 mins

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ce sauye-sauyen tattalin arziki da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu yake aiwatarwa suna daidaita tattalin arzikin Nijeriya, maido da amincewar jama’a, tare da sanya ƙasar nan kan tafarkin cigaba mai ɗorewa bayan shekaru da dama na rashin tabbas. Ministan ya bayyana hakan ne yayin…

Read More
  • Labarai

“Mulkin Tinubu zai zama kyakkyawan fata ga ‘yan Najeriya” — Limamin Masallacin Ƙasa

Editor1 day ago02 mins

Limamin da ya jagoranci ɗaurin auren ’ya’yan Ƙaramin Ministan Tsaro, Alhaji Mohammed Bello Matawalle, Farfesa Luqman Zakariyah, ya yi wa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu addu’a, yana mai cewa mulkinsa zai dawo da kyakkyawan fata a cikin al’umma. Farfesa Zakariyah ya yi addu’ar ne a ranar Juma’a a Masallacin Ƙasa da ke Abuja, yayin da…

Read More
  • Labarai

Shugaba Tinubu ya gana da Gwamnan Kwara

Editor1 day ago01 mins

Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya karɓi bayanai a yau Alhamis daga Gwamna AbdulRahman AbdulRazaq game da harin ’yan ta’adda da aka kai a Worro, ƙaramar hukumar Kaiama ta Jihar Kwara.

Read More

Categories

  • Al'adu
  • Almizan English
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kimiyya
  • Labarai
  • Labarai
  • Rahoto
  • Siyasa
  • Tattalin Arziki
  • Facebook
  • X
  • Instagram
  • YouTube
(c) ALMIZAN Newspaper - Design by Massnoor Media Services - 2026. Powered By BlazeThemes.