GABA DAI GABA DAI CBN: Ma’aunin yawan hadahadar masana’antu, kamfanoni da kasuwanci (PMI) ya kai maki 55.7 a watan Janairu
Ashafa Murnai Barkiya Bayanan da Babban Bankin Njeriya (CBN) ya fitar cikin wannan mako sun nuna cewa ma’aunin ƙarfin harkokin tattalin arzikin ƙasar sun ci gaba da nuna ƙarfi sosai a watan Janairu 2026, inda Ma’aunin hadahadar cinikayya a masana’antu, kamfanoni da kasuwanci, wato (Purchasing Managers’ Index – PMI) na CBN ya ƙaru zuwa maki…
