Jaridar NEW TELEGRAPH Ta Karrama Gwamna Lawal Da Lambar Yabo Ta Gwamna Mafi Nagarta Na Shekarar 2025
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya samu lambar yabo ta Gwamna Mafi Nagarta na Shekarar 2025 daga jaridar New Telegraph, saboda fitattun ayyukan sa na ci gaba a jihar. Gwamnan ya karɓi wannan lambar yabo ne a ranar Juma’a, yayin bikin raba lambobin yabo da liyafar dare da jaridar ta shirya a babban ɗakin taro…
