Skip to content
February 18, 2026
Newsletter
Random News
ALMIZAN -Since 1991

ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

  • Almizan Epaper
  • Almizan Radio
  • Almizan English
  • Labarai
    • Rahoto
  • Kasashen Ketare
  • Ilimi
  • Kimiyya
February 2026
M T W T F S S
 1
2345678
9101112131415
16171819202122
232425262728  
« Jan    
  • Home
  • 2026
  • February
  • 17

Day: February 17, 2026

  • Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Mayar Da Zamfara Saniyar Ware Wajen Tallafin Kuɗi Saboda Ba Na APC – Dauda Lawal

Editor10 hours ago04 mins

Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana cewa jihar sa ba ta taba samun wani kuɗin tallafi daga Gwamnatin Tarayya ba tun bayan hawan sa mulki a shekarar 2023. Ya bayyana haka ne a lokacin da gwamnoni ke tururuwar komawa APC mai mulki domin samun tagomashin Gwamnatin Tarayya. Da yake zantawa da kafar yaɗa labarai ta…

Read More
  • Labarai

Binciken CBN: Fiye da rabin waɗanda aka tambaya na neman ragi, sassauci da sauƙin kuɗin ruwa

Editor19 hours ago07 mins

Ashafa Murnai Barkiya Aƙalla kashi 65 bisa 100, wato fiye da rabin ’yan Nijeriya da aka tambaya a wani bincike da Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya gudanar a baya-bayan nan, sun nuna cewa suna son a rage kuɗin ruwa kan rance da lamunin da bankunan kasuwanci ke bayarwa ga masu masana’antu da kamfanoni da ‘yan…

Read More

Categories

  • Al'adu
  • Almizan English
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kimiyya
  • Labarai
  • Labarai
  • Rahoto
  • Siyasa
  • Tattalin Arziki
  • Facebook
  • X
  • Instagram
  • YouTube
(c) ALMIZAN Newspaper - Design by Massnoor Media Services - 2026. Powered By BlazeThemes.