Gwamnan CBN ya bayyana alfanun bai wa Nijeriya kujerar dindindin a Hukumar Gudanarwar Cibiyar Kuɗi ta Afrika

Ashafa Murnai Barkiya Gwamnan Babban Bankin Nijeriya, Olayemi Cardoso, ya yaba da amincewar da Ƙungiyar Tarayyar Afirka (AU) ta yi na ba Nijeriya kujerar dindindin a Hukumar Gudanarwar Cibiyar Kuɗi ta Afirka (AMI). Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN), Olayemi Cardoso, ya bayyana matuƙar farin cikin sa kan matakin da taron shugabannin ƙasashen Tarayyar Afirka (AU)…

Read More