Jihohi 27 ne suka kuɓuta daga durƙushewar tattalin arziƙi sakamakon sauye-sauyen Gwamnatin Shugaba Tinubu — Mohammed Idris
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kan jama’a, Alhaji Mohammed Idris, ya ce sauye-sauyen da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya aiwatar sun ceci aƙalla jihohi 27 a Najeriya daga faɗawa cikin mummunan durƙushewar tattalin arziƙi. Ministan ya bayyana hakan ne a ranar Asabar yayin da yake gabatar da lacca a bikin yaye ɗalibai karo na…
