“Mulkin Tinubu zai zama kyakkyawan fata ga ‘yan Najeriya” — Limamin Masallacin Ƙasa
Limamin da ya jagoranci ɗaurin auren ’ya’yan Ƙaramin Ministan Tsaro, Alhaji Mohammed Bello Matawalle, Farfesa Luqman Zakariyah, ya yi wa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu addu’a, yana mai cewa mulkinsa zai dawo da kyakkyawan fata a cikin al’umma. Farfesa Zakariyah ya yi addu’ar ne a ranar Juma’a a Masallacin Ƙasa da ke Abuja, yayin da…
