Gwamnatin Tarayya ta taya Super Eagles murna bisa samun lambar tagulla a gasar AFCON
Gwamnatin Tarayya ta taya ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Super Eagles murna bisa samun lambar yabo ta tagulla a gasar Kofin Nahiyar Afrika (AFCON) ta 2025, inda ta bayyana rawar da ƙungiyar ta taka a matsayin abin alfahari da farin ciki ga ’yan Nijeriya. A cikin wata sanarwa da aka fitar ranar Asabar, Ministan Yaɗa Labarai…
