Shugaba Tinubu ya taya Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf murnar zagayowar ranar haihuwarsa
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, murnar cika shekaru 63 a duniya, wanda ya cika ranar 5 ga watan Janairu, 2026. A cikin saƙon taya murnar da ya fitar, Shugaba Tinubu ya yaba da halayen nagarta da rikon amana da tawali’u da kuma jajircewar Gwamna Yusuf wajen…
