Bikin Argungu alama ce ta haɗin kan ƙasa da karɓuwa a idon duniya – Gwamnatin Tarayya
Gwamnatin Tarayya ta bayyana Bikin Kamun Kifi da Bajekolin Al’adu na Duniya na Argungu a matsayin wata babbar alama ta haɗin kan Nijeriya, gadon al’adu, da kuma karɓuwar al’adun ƙasar nan a idon duniya, yayin da ta jaddada muhimmancin sa wajen bunƙasa tattalin arziki ta hanyar yawon buɗe ido. Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da…
