Skip to content
January 23, 2026
Newsletter
Random News
ALMIZAN -Since 1991

ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

  • Almizan Epaper
  • Almizan Radio
  • Almizan English
  • Labarai
    • Rahoto
  • Kasashen Ketare
  • Ilimi
  • Kimiyya
January 2026
M T W T F S S
 1234
567891011
12131415161718
19202122232425
262728293031  
« Dec    
  • Home
  • Abuja

Tag: Abuja

  • Labarai

Bikin Argungu alama ce ta haɗin kan ƙasa da karɓuwa a idon duniya – Gwamnatin Tarayya

Editor16 hours ago05 mins

Gwamnatin Tarayya ta bayyana Bikin Kamun Kifi da Bajekolin Al’adu na Duniya na Argungu a matsayin wata babbar alama ta haɗin kan Nijeriya, gadon al’adu, da kuma karɓuwar al’adun ƙasar nan a idon duniya, yayin da ta jaddada muhimmancin sa wajen bunƙasa tattalin arziki ta hanyar yawon buɗe ido. Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da…

Read More
  • Labarai

Ingantacciyar sadarwa muhimmin ginshiƙi ne na samun nasarar ƙidayar jama’a – Minista

Editor16 hours ago05 mins

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya sake jaddada ƙudirin Gwamnatin Tarayya na gudanar da ƙidayar jama’a ta ƙasa wadda za ta kasance mai sahihanci, gaskiya kuma mai karɓaɓɓiya a idon duniya, inda ya bayyana cewa ingantacciyar sadarwa da haɗin gwiwar hukumomi su ne ginshiƙan samun nasarar aikin. Ministan ya bayyana…

Read More
  • Labarai

Gwamnatin Tarayya ta buƙaci haɗin kai domin ƙarfafa martabar Nijeriya a idon duniya

Editor2 days ago08 mins

Gwamnatin Tarayya ta yi kira ga ɗaukacin ‘yan Nijeriya, ƙwararru, cibiyoyi, da kamfanoni masu zaman kan su da su ɗauki nauyin ginawa tare da kare martabar ƙasar nan a idon duniya, ta hanyar sadarwa ta gaskiya da kuma nuna cigaban da ake samu. Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, shi ne…

Read More
  • Labarai

Shirin Ƙarfafa Tattalin Arzikin Nijeriya Zuwa Dala Tiriliyan Ɗaya: Bankuna 21 da suka cika ƙa’idojin CBN

Editor3 days ago04 mins

Ashafa Murnai Barkiya Bankunan Nijeriya 21 sun cika sabbin ƙa’idojin mafi ƙanƙantar jarin da Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya gindaya, yayin da ɓangaren bankuna ke hanzarta bin shirin sake ƙarfafa jari da aka fara a 2024. Wannan shiri na da nufin ƙara ƙarfin bankuna wajen jure girgizar tattalin arziƙi da kuma ba su damar ba…

Read More
  • Labarai

Gwamnatin Tarayya ta Buɗe Rejistar Neman Guraben Karatu a Ƙasashen Waje na PTDF

Editor3 days ago04 mins

Gwamnatin Tarayya ta sanar da buɗe fara rejistar neman guraben karatu a ƙasashen waje na shekarar 2026 ƙarƙashin Petroleum Technology Development Fund (PTDF), domin bai wa ɗaliban Najeriya damar karatun digiri na biyu (MSc) da digiri na uku (PhD) a Birtaniya, Jamus, Faransa da Malaysia. Sanarwar ta fito ne ta shafin X (tsohon Twitter) na…

Read More
  • Labarai

Shugaba Tinubu ya yi ta’aziyyar iyalan da aka kashe a Kano

Editor3 days ago01 mins

Babban Mataimaki na musamman ga Shugaban Kasa a kan Harkokin yada labarai, Mal. Abdul’aziz Abdul’aziz ya wakilci Shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu GCFR wajen kai ziyarar ta’aziyyar rasuwar iyalan Mallam Haruna da aka yi wa matarsa da ‘ya’yansa guda 6 kisan gilla. Ya yi masa ta’aziyya, ya kuma tabbatar masa da cewa Shugaban kasa…

Read More
  • Labarai

KISAN GILLA: SHUGABA TINUBU YA YI ALLAH-WADAI DA KISAN UWA DA ’YA’YANTA SHIDA A KANO, YA KUMA YI ALHININ RASUWAR BATURE ABDUL’AZIZ

Editor4 days ago03 mins

Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi kakkausar suka kan kisan gilla da aka yi wa wata matar aure, Fatima Abubakar, da ’ya’yanta shida a unguwar Chiranci da ke Jihar Kano, inda ya bayyana lamarin a matsayin dabbanci da abin Allah-wadai. A wata sanarwa da Fadar Shugaban Kasa ta fitar a ranar Lahadi, Shugaban ya…

Read More
  • Labarai

Gwamnatin Tarayya ta taya Super Eagles murna bisa samun lambar tagulla a gasar AFCON

Editor4 days ago04 mins

Gwamnatin Tarayya ta taya ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Super Eagles murna bisa samun lambar yabo ta tagulla a gasar Kofin Nahiyar Afrika (AFCON) ta 2025, inda ta bayyana rawar da ƙungiyar ta taka a matsayin abin alfahari da farin ciki ga ’yan Nijeriya. A cikin wata sanarwa da aka fitar ranar Asabar, Ministan Yaɗa Labarai…

Read More
  • Labarai

Shugaba Tinubu ya dawo Najeriya bayan halartar taron ADSW a Abu Dhabi

Editor4 days ago02 mins

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya dawo Najeriya a yau bayan halartar taron Abu Dhabi Sustainability Week na shekarar 2026 (ADSW2026) tare da wasu daga cikin ministocinsa a ƙasar Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa (UAE). A gefen taron, Najeriya ta sanya hannu kan Yarjejeniyar Haɗin Gwiwar Tattalin Arziki (CEPA) da UAE, wadda aka ce za ta ƙara…

Read More
  • Labarai

Manyan Nasarorin Da CBN Ya Samu Cikin 2025

Editor4 days ago02 mins

Manyan Nasarorin Da CBN Ya Samu Cikin 2025 Ashafa Murnai Barkiya AMBarkiya Multimedia Ltd AIM DGTAL Limited

Read More
  • 1
  • 2
  • 3
  • …
  • 52

Categories

  • Al'adu
  • Almizan English
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kimiyya
  • Labarai
  • Labarai
  • Rahoto
  • Siyasa
  • Tattalin Arziki
  • Facebook
  • X
  • Instagram
  • YouTube
(c) ALMIZAN Newspaper - Design by Massnoor Media Services - 2026. Powered By BlazeThemes.