Skip to content
December 25, 2025
Newsletter
Random News
ALMIZAN -Since 1991

ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

  • Almizan Epaper
  • Almizan Radio
  • Almizan English
  • Labarai
    • Rahoto
  • Kasashen Ketare
  • Ilimi
  • Kimiyya
December 2025
M T W T F S S
1234567
891011121314
15161718192021
22232425262728
293031  
« Nov    
  • Home
  • Abuja
  • Page 13

Tag: Abuja

  • Labarai

Shugaba Tinubu ya amince da tallafin Naira 250,000 ga ƙananan ’yan kasuwa a Jihar Katsina

Editor2 months ago04 mins

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da bayar da tallafin Naira 250,000 ga ƙananan ƴan kasuwa da matsakaitan masana’antu (MSME) da suka nuna bajinta a yayin Faɗaɗɗen Taron Kanana da Matsakaitan Masana’antu na Ƙasa (Expanded National MSME Clinic) da aka gudanar a Katsina. Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ne ya sanar da hakan yayin…

Read More
  • Labarai

Wata Yarinya Ta Zama Mataimakiyar Shugaban Najeriya Ta Rana Daya

Editor2 months ago07 mins

Da yake jawabi yayin ganawarsa da tawagar PLAN International karkashin jagorancin Daraktar inganta fasahar kirkire-kirkire ta kungiyar, Helen Mfonobong Idiong a ranar Litinin, Sanata Kashim Shettima ya gayyaci wata matashiya, Joy Ogah, don ta zauna a kan karagar Mataimakin Shugaban Kasa ta yi jawabi ga al’ummar kasa kan kudiri inganta hakkokin ƴaƴa mata Mataimakin Shugaban…

Read More
  • Labarai

Shugaba Tinubu Ya Taya Sanata Kwankwaso Murnar Zagayowar Ranar Haihuwa

Editor2 months ago03 mins

Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya taya tsohon gwamnan jahar Kano, kuma shahararren ɗan siyasa Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso murnar zagayowar ranar haihuwarsa a yau, 21 ga Oktoba, 2025. Shugaban ya taya ƴan uwa da abokan arzikin Kwankwaso da ma tawagar siyasarsa murna a yayin da suke bikin wannan rana mai muhimmanci. Shugaban ya ce…

Read More
  • Labarai

Gwamnatin Tarayya Na So A Riƙa Amfani Da Hulɗa da Jama’a Wajen Ƙaryata Cewa Ana Yi Wa Kiristoci Kisan Ƙare Dangi A Nijeriya

Editor2 months ago07 mins

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya yi kira ga masana harkokin sadarwa da su yi amfani da fayyace gaskiya tare da kafa hujjoji wajen ƙaryata iƙirarin da wasu ke yaɗawa cewa wai ana yi wa Kiristoci kisan ƙare dangi a Nijeriya. Idris ya yi wannan kiran ne a Abuja a…

Read More
  • Labarai

Hedikwatar Tsaron Najeriya Ta Karyata Zargin Yunƙurin Juyin Mulki

Editor2 months ago02 mins

A wani jawabi da ta fitar don fayyace dalilin soke bukukuwan samun ‘Yancin Kai, Hedikwatar Tsaron Najeriya ta musanta jita-jitar da ke yawo kan zargin yunƙurin juyin mulki. A cikin wata sanarwa da Birgediya Janar Tukur Gusau ya rattaba wa hannu, hedikwatar ta ce an soke bikin samin ƴancin kan ne don bai wa sojojin…

Read More
  • Labarai

‘Yan Nijeriya Na Dab Da Fita Daga Halin Ƙuncin Talauci – Shettima

Editor2 months ago05 mins

Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Ibrahim Shettima, ya tabbatar wa ‘yan Nijeriya cewa; nan ba da jimawa ba, za a kawo karshen matsalar tattalin arzikin da kasar ke fama da shi, a wani sabon mataki na bunkasa tattalin arzikin kasar. Da yake jawabi, a yayin taron sabunta samar da makamashi a Nijeriya (NREIF) ranar Talata a…

Read More
  • Labarai

Sauye-sauyen Da Tinubu Ya Kawo Suna Haifar da Gagarumin Cigaba Ga Jama’a — Minista

Editor2 months ago06 mins

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana cewa tsarin sauye-sauyen da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu yake aiwatarwa yana haifar da sakamako mai kyau, wanda ke bai wa gwamnatocin jihohi damar gudanar da ayyuka masu amfani kai-tsaye ga jama’a. Idris ya bayyana hakan ne a Maiduguri, Jihar Borno, a ranar…

Read More
  • Labarai

Gwamnatin Tarayya Za Ta Tallafa Wa Fursunoni Bayan Kammala Zaman Kurkuku

Editor2 months ago02 mins

Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa tana aiki tare da Ƙungiyar Lauyoyi ta Nijeriya (NBA) domin ƙirƙirar shirye-shiryen tallafawa fursunoni bayan sun kammala zaman kurkuku da kuma bayar da taimakon shari’a kyauta ga waɗanda ke jiran gurfanarwa. Ministan Cikin Gida, Dr. Olubunmi Tunji-Ojo, ne ya bayyana hakan a ranar Alhamis bayan ziyarar bazata da ya kai…

Read More
  • Labarai

Gwamna Lawal Ya Yi Alhinin Kisan Jami’an Tsaro A Zamfara

Editor2 months ago02 mins

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Dare Lawal, ya bayyana alhini mai zurfi bayan samun rahoton kisan jami’an tsaro takwas da ’yan bindiga suka yi a hanyar Funtuwa zuwa Gusau. Rahoton ya bayyana cewa harin ya shafi jami’an ‘yan sanda da Askarawan Zamfara. A shafin sa na Facebook, Gwamna Lawal ya rubuta: “Inna lillahi wa inna ilaihi…

Read More
  • Labarai

Borno Ta Fi Kowace Jiha Juriya a Nijeriya – Idris

Editor2 months ago02 mins

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana Borno a matsayin jihar da ta fi kowace jiha juriya a Nijeriya, domin mutanen ta sun ƙware wajen shawo kan duk wani ƙalubale. Idris ya bayyana hakan ne a Maiduguri a ranar Laraba, yayin da ya kai ziyarar ban-girma ga Mataimakin Gwamnan Jihar…

Read More
  • 1
  • …
  • 11
  • 12
  • 13
  • 14
  • 15
  • …
  • 47

Categories

  • Al'adu
  • Almizan English
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kimiyya
  • Labarai
  • Labarai
  • Rahoto
  • Siyasa
  • Tattalin Arziki
  • Facebook
  • X
  • Instagram
  • YouTube
(c) ALMIZAN Newspaper - Design by Massnoor Media Services - 2025. Powered By BlazeThemes.