Borno Ta Fi Kowace Jiha Juriya a Nijeriya – Idris
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana Borno a matsayin jihar da ta fi kowace jiha juriya a Nijeriya, domin mutanen ta sun ƙware wajen shawo kan duk wani ƙalubale. Idris ya bayyana hakan ne a Maiduguri a ranar Laraba, yayin da ya kai ziyarar ban-girma ga Mataimakin Gwamnan Jihar…
