Dalilan da Suka Haifar da Jan-ƙafa Wajen Aiwatar da Ayyukan Kasafin 2024 da na 2025 -Yakubu
Ashafa Murnai Barkiya Babban Darakta a Ofishin Kasafin Kuɗaɗen Tarayya, Tanimu Yakubu, ya bayyana wa Kwamitin Kuɗaɗe na Majalisar Darattawa dalilan da suka haifar da samun Jan-ƙafa wajen kammala aiwatar da ayyukan kasafin kuɗaɗe na shekarar 2024 da na 2025. Da yake jawabi a gaban kwamitin a ranar Alhamis, a Majalisar Dattawa, Abuja, Yakubu ya…
