Shugaba Tinubu ya ba da umarnin a rage kuɗin kujerar aikin Hajji na 2026
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya ba da umarni ga hukumar kula da aikin Hajji ta ƙasa (NAHCON) da ta sake duba kudin kujerar aikin Hajji na shekara ta 2026 tare da rage shi, bisa ga ingantuwar darajar Naira a kasuwar musayar kudi. A sakamakon wannan umarni, Mataimakin Shugaban ƙasa, Sanata Kashim Shettima, ya bai…
