Haɗakar ‘Yan Adawa Ba Za Ta yi Tasiri Ba Domin Cike Take Da ‘Yan Siyasar Da Ba Sa Kishin Al’umma – Abdul’aziz Abdul’aziz

Babban mai taimakawa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu kan harkokin jaridu, Abdul’aziz Abdul’aziz, ya bayyana yunƙurin kafa jam’iyyar haɗakar adawa da wasu ’yan siyasa ke jagoranta a matsayin yunkuri mara tasiri, yana mai cewa shugabannin haɗakar ba mutane ne da tasirin siyasar su ya jima ta ƙarewa kuma ba su da ƙimar siyasa a idon…

Read More

UNGA80: Shettima ya gana da Guterres tare da jaddada neman kujerar dindindin a kwamitin tsaro ma MDD

Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima, ya gana da sakatare janar na Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD), António Guterres, a zauren majalisar dake birnin New York, inda batun neman kujerar dindindin a kwamitin tsaro ya kasance kan gaba a tattaunawar. Ganawar ta gudana ne bayan taron babban zauren Majalisar Ɗinkin Duniya karo na 80 (UNGA80), inda Shettima…

Read More