Gobe Juma’a Za A Yi Jana’izar Sheikh Dahiru Usman Bauchi
An sanar da cewa an sa ranar gobe Juma’a domin yin jana’izar Sheikh Dahiru Usman Bauchi, wanda ya rasu a ranar Alhamis 27 ga watan Nuwamba a gidansa da ke Kofar Gombe a cikin garin Bauchi. Hadiminsa M Daha Azhary Bauchi shi ne ya sanar da cewa za a yi jana’izar ne a ranar Juma’a…
