NELFUND: Gwamnatin Tarayya ta kashe sama da Naira biliyan 2 don biyan kudin karatun ɗalibai 20,919 a Arewa maso Yamma
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa ta kashe sama da Naira biliyan 2.08 domin tallafa wa ɗaliban manyan makarantu a shiyyar Arewa maso Yamma ta hanyar shirin Nigerian Education Loan Fund (NELFUND). Daraktan Hukumar Wayar da Kai ta Kasa (NOA) a Jihar Katsina, Alhaji Mukhtar Lawal-Tsagem, ne ya bayyana hakan a Katsina, yayin wani taron wayar…
