Gwamnatin tarayya ta yi alhinin rasuwar mutanen da hatsarin kwale-kwale ya rutsa da su a Ƙaramar hukumar Borgu ta jihar Neja

Gwamnatin tarayya ta yi alhinin rasuwar mutanen da hatsarin kwale-kwale ya rutsa da su a karamar hukumar Borgu ta jihar Neja, wanda rahotanni suka ce mutane 30 ne suka mutu. Ministan yada labarai da wayar da kan jama’a, Mohammed Idris, ya jajantawa gwamnati ga iyalan wadanda abin ya shafa, gwamnati da al’ummar jihar Neja. Ministan…

Read More

Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar da Shirin Ba da Lamuni Ga Ma’aikatan Manyan Makarantu da Kiwon Lafiya Kyauta Ga Masu Ritaya

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sanar da ƙaddamar da shirye-shirye biyu na jinƙai ga ma’aikatan ilimi da masu ritaya, wanda ya haɗa da bayar da lamuni ga ma’aikatan jami’o’i, kwalejojin ilimi da kuma polytechnic, da kuma samar da kiwon lafiya kyauta ga masu karamin albashi da suka yi ritaya. Shirin farko, mai suna Asusun…

Read More