Gwamnati Ta Yi Alƙawarin Biyan Bashin Albashin Ma’aikatan Lafiya Kafin Ƙarshen Watan Agusta
Gwamnatin Tarayya ta tabbatar wa likitoci da sauran ma’aikatan kiwon lafiya cewa za ta biya bashin albashin watanni bakwai da suke bi kafin ƙarshen watan Agusta 2025. Ministan Lafiya da Walwalar Jama’a, Farfesa Ali Pate, ne ya bayyana haka a wani taron haɗin gwiwa da shugabannin manyan ƙungiyoyin ma’aikatan lafiya a Abuja. Wannan mataki ya…
