NELFUND: Jami’ar Maiduguri Ta Karɓi Sama da Naira Biliyan Ɗaya Don Biyan Kuɗin Karatun Dalibai 17,547
A ci gaba da aiwatar da tsarin tallafin kuɗin karatu da Gwamnatin Tarayya ke bayarwa ta hannun Hukumar NELFUND, Jami’ar Maiduguri ta bayyana cewa ta karɓi kuɗi har Naira biliyan ɗaya da miliyan dari shida da sittin da uku da dubu ɗari huɗu da saba’in da biyar da naira dari biyar (N1,663,475,500) domin biyan kuɗin…
