Tsare-tsaren Daƙile Hauhawar Farashi: Yadda farashin kayan abinci ke sauka a kasuwannin karkara
Ashafa Murnai Barkiya Bisa la’akari da yadda farashin kayan abincin da ake nomawa cikin ƙasa ke ci gaba da sauka, wakilin mu ya bibiyi yadda farashin wasu kayan abinci ya kasance a ranakun Laraba da Alhamis, kamar yadda ya ji daga bakin wani ɗan kasuwar hatsi mai suna Sama’ila Bello, ta garin Giwa, cikin Jihar…
