GWAMNA LAWAL YA ƘADDAMAR DA RUKUNIN SAKATARIYAR JIHAR ZAMFARA DA AKA GYARA, YA CE BA A SAMAR DA ABABEN MORE RAYUWA KAWAI GWAMNATINSA ZA TA TSAYA BA

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada cewa burin gwamnatinsa na sake fasalin ayyukan gwamnati ya wuce samar da ababen more rayuwa kaɗai. Gwamnan ya ƙaddamar da ginin ‘C’ da aka gyara na rukunin sakatariyar JB Yakubu na jihar da ke Gusau a ranar Laraba. A wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Sulaiman…

Read More

Gwamna Lawal Ya Ƙaddamar Da Makarantar Larabci Ta Mata Da Aka Gyara, Ya Buƙaci Hukumomin Ta Su Riƙa Kulawa Da Gyara

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya buƙaci ma’aikatar ilimi da hukumomin da shugabannin makarantu su mayar da hankali wajen kula da kayayyakin da aka gyara na dukkannin makarantun gwamnati. A ranar Larabar da ta gabata ne gwamnan ya ƙaddamar da gyararrar makarantar Gwamnatin ’Yan Mata ta Larabci (GGAS) a babban birnin jihar, Gusau. A wata…

Read More

Ƙungiyar Sadarwa Ta Ƙasa Ta Kammala Bitar Ayyukan Ta, Ta Fitar da Sababbin Matakan Tallata Nasarorin Gwamnatin Tinubu

Ƙungiyar Sadarwa ta Ƙasa (National Communication Team) ta kammala taron duba yadda ta gudanar da ayyukan ta a tsakiyar wa’adin ta, tare da ɗaukar sababbin matakai na ƙara bayyana nasarorin da gwamnatin Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ke samu. Ƙungiyar ta ƙunshi hukumomi da jami’ai na Gwamnatin Tarayya waɗanda alhakin shelar ayyukan gwamnatin Tinubu ya…

Read More