Shugaba Tinubu ya yi maraba da dawowar dalibai 100 na Papiri, ya umurci jami’an tsaro su gaggauta ceto sauran
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yaba wa hukumomin tsaro bisa jajircewarsu da ya kai ga kubutar da dalibai 100 na makarantar Papiri Catholic School da ke jihar Neja, waɗanda aka sace a ranar 21 ga Nuwamba. A cikin wata sanarwa daga fadar shugaban kasa, Tinubu ya ce yana murna da dawowar yaran cikin koshin…
