Ba yau Daily Trust ta fara buga ‘labaran ƙarya’ ba, inji Minista
Hoto: Alhaji Mohammed Idris a lokacin taron a ranar Asabar Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana cewa jaridar Daily Trust ta daɗe tana buga abin da ta kira da “rahotannin ƙarya”. Ministan ya yi wannan maganar ne a taron da ya yi da manema labarai a Cibiyar ‘Yan Jarida…
