Za a bi dukkan ƙa’ida a tuhumar almundahanar kuɗi da ake yi wa kamfanin Binance, inji Gwamnatin Tarayya
A yayin da ake sa ido kan shari’ar nan da ake yi da wani kamfanin hada-hadar kuɗaɗen kirifto mai suna Binance, da wani daga cikin jagororin kamfanin wanda ya karya doka wajen hadahadar, Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ce za a bi dukkan matakan doka da oda da aka…
