Mu kare darajar muhalli, kuma mu kare Nijeriya daga labaran bogi – Minista
Hoto: Minista Idris (a hagu) tare da Darakta-Janar na gidan rediyon Muryar Nijeriya (VON), Malam Baba Jibrin Ndace, a wurin taron Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana cewa kafafen yaɗa labarai wani babban ginshiƙi ne na haɓaka muhalli tare da kare martabar mulkin dimokiraɗiyya. Ministan ya faɗi haka ne…
