CBN ya umarci bankuna su janye tallace-tallace masu ɗauke da ninanci da yaudarar kwastomomi
Ashafa Murnai Barkiya Babban Bankin Najeriya (CBN) ya yi kakkausan gargaɗi tare da umartar dukkan bankuna, bankunan asusun ‘walet’ na biyan kuɗi da sauran cibiyoyin hadahadar kuɗi da yake kula da su, cewa su gaggauta janye duk wasu tallace-tallace ko wasu bayanai da ba su cika ƙa’idodin kare buƙatu da haƙƙin Kwastomomi bisa tsarin ingantacciyar…
