Yadda muke kifar da gwamnatocin dimokiraɗiyya da juya ƙasashen Duniya, Cewar Tsohon jami’in leƙen asirin Amurka
Daga Yusuf Kabiru Tsohon jami’in leƙen asirin Amurka, John Stockwell ya bayyana yadda suke kifar da gwamnatocin ƙasashe tattare da juya su . Ga abin da ya ce: “Mun shiga aikin kifar da gwamnatocin dimokiraɗiyya na tsarin mulki a fiye da ƙasashe 20. Mun yi maguɗin zaɓe a ƙasashe da dama. Mun kuma shirya ƙananan…
